Radio Hausa Live 3.3

Radio Hausa Live 3.3 4.1 and up Apk Free Download Updated Version

About this app:

Sabuwar manhajja domin sauraron tashoshin rediyo Hausa. Radio Hausa Live app manhajja ce domin kama tashoshin gidajen rediyo na Hausa.

Aciki zaku samu tashoshin Hausa Radio kamar haka:

- BBC Hausa ( shirin safe, shirin hantsi, shirin rana, shirin yamma shirin ra'ayi riga kowa da irin tasa).

- Gidan rediyon Deutsche welle (DW Radio). Shima DW Hausa zaku iya sauraron shirin safe, shirin rana da kuma shirin yamma.

- Gidan rediyon Dala FM dake birnin Kanon Dabo.

- Gidan rediyon Wazobia 99.5 FM

- Freedom Radio 99.5 Kano dake arewacin Najeriya

- Radio NigeriaINFO 95.1 FM Abuja

- Hausa Radio Net

- ZongoLink Radio

- Live stations ( BBC, VOA, RFi, DW direct)

- VOA (shirin safe, hantsi, rana da dare)

- Rediyo Faransa (RFi) shirin safe da yamma

- Zaku iya saukar da labaran RFi da VOA a wayoyinku domin sauraro a lokacin da kuke bukata ba tare da internet connection ba.

Ku biyomu a shafinmu na Facebook domin fadin naku ra'ayoyin da shawarwari game da wannan manhajja ta Radio Hausa Live app.

Saurari Hausa Radio a tafin hannunku da wannan manhajja. Ma'abota sauraron BBC Hausa Radio Live ga dama ta samu. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating nata tauraro biyar wato five stars cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da manhajjar fili domin sauran 'yanuwa su sameta.

bbc hausa radio

Idan akwai wadansu tashoshin gidajen rediyon da kuke da bukatar gani cikin wannan manhajja, to ku rubutasu cikin tsokacinku na wannan manhajja. In shaa Allahu zamuyi kokarin samar da update domin biyan bukatunku.

Ku huta lafiya.

---------------------------------------------------------------------

This is a brand new application to bring you Hausa Radio International best experience.

Use this Radio Hausa Live app to listen Local and International Hausa Radio stations - including bbc hausa, Freedom Radio, iRiB Hausa, DW Hausa, Hausa Radio Net, Zongolink, Radio France Hausa, Wazobia FM, Dala FM Kano and more.

Application features:

- Simple UI for easy navigation

- Listen to local and international Hausa Radio stations on your mobile device.

- Listen to everyday news on your device as long as you've internet connection

- You can share the app with your family and/or friends

- Share your thoughts about this Radio app on the Radio Hausa Live app's Facebook page

- You can download the news stories to your device.

If you like this Radio Hausa Live app, please don't forget to give it a positive rating and/or review in the store. This will boost the app's ranking and hence other Hausas looking for Hausa Radio App will find it with less or no hassles.

If there are other stations you want to see in this app, please include them in your review of this app. We'll do our best to add them to give you the best experience ever for Hausa Radio Stations.

Thank you very much for checking out this app!
...
Read more

App Information

VersionRatingAPP VoteSize
3.3 4.3744-
RequirementUpdatedInstallsDeveloper
4.1 and upDecember 6, 2019100,000+KareemTKB
High Speed Download