Radio Hausa Live 3.3

Radio Hausa Live 3.3 APK

Description of Radio Hausa Live 3.3 3.3:

Sabuwar manhajja dominent sauraron tashoshin rediyo Hausa. Radio Hausa Live app manhajja ce domin kama tashoshin gidajen rediyo na Hausa.

Aciki zaku samu tashoshin Hausa Radio kamar haka:

- BBC Hausa (shirin safe, shirin hantsi, shirin rana, shirin yamma shirin ra'ayi riga kowa da irin tasa).

- Gidan rediyon Deutsche welle (DW Radio). Shima DW Hausa zaku iya sauraron shirin safe, shirin rana da kuma shirin yamma.

- Gidan rediyon Dala FM dake birnin Kanon Dabo.

- Gidan rediyon Wazobia 99,5 FM

- Freedom Radio 99,5 Kano dake arewacin Najeriya

- Radio NigeriaINFO 95,1 FM Abuja

- Hausa Radio Net

- ZongoLink Radio

- Stations en direct (BBC, VOA, RFi, DW direct)

- VOA (shirin safe, hantsi, rana da oser)

- Rediyo Faransa (RFi) shirin safe da yamma

- Zaku iya saukar da labaran RFi da VOA un wayoyinku domin sauraro un lokacin da kuke bukata ba tare da connexion internet ba.

Ku biyomu a shafinmu na Facebook domin fadin naku ra'ayoyin da shawarwari game da wannan manhajja ta Radio Hausa Live app.

Saurari Hausa Radio un tafin hannunku da wannan manhajja. Ma'abota sauraron BBC Hausa Radio Live ga dama ta samu. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi classement nata tauraro biyar wato cinq étoiles cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da manhajjar fili domin sauran 'yanuwa su sameta.

bbc hausa radio

Idan akwai wadansu tashoshin gidajen rediyon da kuke da bukatar gani cikin wannan manhajja, à ku rubutasu cikin tsokacinku na wannan manhajja. Dans shaa Allahu zamuyi kokarin samar da mise à jour domin biyan bukatunku.

Ku huta lafiya.

-------------------------------------------------- -------------------

Ceci est une toute nouvelle application pour vous apporter la meilleure expérience Hausa Radio International.

Utilisez cette application Radio Hausa Live pour écouter les stations de radio locales et internationales Hausa - y compris bbc hausa, Freedom Radio, iRiB Hausa, DW Hausa, Hausa Radio Net, Zongolink, Radio France Hausa, Wazobia FM, Dala FM Kano et plus encore.

Caractéristiques de l'application:

- Interface utilisateur simple pour une navigation facile

- Écoutez les stations de radio locales et internationales Hausa sur votre appareil mobile.

- Écoutez les nouvelles quotidiennes sur votre appareil tant que vous avez une connexion Internet

- Vous pouvez partager l'application avec votre famille et / ou vos amis

- Partagez vos réflexions sur cette application Radio sur la page Facebook de l'application Radio Hausa Live

- Vous pouvez télécharger le des actualités sur votre appareil.

Si vous aimez cette application Radio Hausa Live, n'oubliez pas de lui donner une note positive et / ou une critique en magasin. Cela augmentera le classement de l'application et, par conséquent, les autres Hausas à la recherche de l'application Radio Hausa la trouveront avec moins ou pas de soucis.

S'il y a d'autres stations que vous souhaitez voir dans cette application, veuillez les inclure dans votre évaluation de cette application. Nous ferons de notre mieux pour les ajouter afin de vous offrir la meilleure expérience possible pour les stations de radio haoussa.

Merci beaucoup d'avoir vérifié cette application!

App Information

VersionRatingAPP VoteSize
3.3 4.3744-
RequirementUpdatedInstallsDeveloper
4.1 and upDecember 6, 2019100,000+KareemTKB
High Speed Download