English Hausa Kamus 2.9

English Hausa Kamus 2.9 APK

Description of English Hausa Kamus 2.9 2.9:

This app is an offline English to Hausa comprehensive bilingual Dictionary (or Kamus in Hausa), and probably the only comprehensive Hausa dictionary ever exist with clear descriptions.

The app contains definitions of almost any existing British and American English words, phrases, idioms and Abbreviations.

Each words came along with parts of speech.

We included hausa descriptions of complex and ambiguous definitions

We specified British IPA and audio pronunciations of any English word for those wishing to know how to pronounce a particular word.

We provide English to Hausa bilingual usage sentences,

Scientific words, medical words, geology, geography, biology, anatomy, chemistry, physics, literature, computing, psychology and linguistics words were included and precisely translated to Hausa.

Dictionary Features:
Accurate Hausa definitions of English words
Accurate Hausa definitions of scientific words, psychology, linguistics and lots more
Hausa Descriptions of complex and ambiguous definitions
English example sentences with its Hausa translations
Parts of Speech
British IPA pronunciation

App features
Auto suggestion
Audio pronunciation
Random words
Bookmarks
100% works offline
And lots more


Wannan manhaja ce mai aiki ba tare da internet ba mai dauke da kamus na turanci da Hausa na shafin www.kamus.com.ng

Wannan kamus ne dake auke da ma'anar kusan kowace kalmar turanci a cikin harcen hausa. Abubuwan da wannan kamus yake auke dasu sune kamar haka:

1. Ma'anonin kalmomin turancin ingilishi a cikin harshen hausa.

2. Sharhin Kalmomi masu wahalar fahimta

3. Ajin kalmomi (Parts of speech)

4. Haruffan furuci (IPA pronunciations)

5. Sautin murya na yadda ake furta kalmomin turanci

4. Misalan yanda ake anfani da kalmomin turanci a cikin jimla hae da fassarar su cikin harshen Hausa. Kalmomin turanci suna da ma'anoni mabanbanta kuma ana anfani dasu a yanayi daban daban. Don haka sanin ma'anar kalma kawai bazai sa mutum ya iya yin magana da turanci ba har sai ya san yanda ake anfani da ita a cikin jimla; a saboda haka ne yasa kusan kowace kalma muna sanya ta a cikin jimla tare da fassara ta da Hausa domin mutane susan yanda ake amfani da ita.

6. Kalmomin darussan kimiyya (biology, medical, chemistry, physics, anatomy da dai sauran su)

7. Kalmomin darussan linguistics da psychology

8. Sahihiyar fassara tare da sharhi domin saukin fahimta
Dama dai wasu abubuwa masu tarin yawa

Idan an samu wata matsala gurin aiki da wannan manhajar ko kuma an samu wasu kalmomi da ba su sai a sanar damu. Za kuma ku iya zayartar shafin mu na yanar gizo domin karanta wannan shafin online ko kuma karanta darussan koyon turanci da Hausa. Kada kuma ku manta kuyi 'rate' na wannan manhajar.

App Information

VersionRatingAPP VoteSize
2.9 4.789-
RequirementUpdatedInstallsDeveloper
4.0 and upJuly 22, 202010,000+Shamsuddeen Zakariya
High Speed Download