Radio Hausa Live 3.3

Radio Hausa Live 3.3 APK

Description of Radio Hausa Live 3.3 3.3:

Sabuwar Manhajja Domin Sauraron Tashoshin Rediyo Hausa. Radio Hausa Live-App manhajja ce domin kama tashoshin gidajen rediyo na Hausa.

Aciki Zaku Samu Tashoshin Hausa Radio Kamar Haka:

- BBC Hausa (Shirin Safe, Shirin Hantsi, Shirin Rana, Shirin Yamma Shirin Ra'ayi Riga Kowa Da Irin Tasa).

- Gidan rediyon Deutsche welle (DW Radio). Shima DW Hausa zaku iya sauraron shirin sicher, shirin rana da kuma shirin yamma.

- Gidan Rediyon Dala FM Dake Birnin Kanon Dabo.

- Gidan rediyon Wazobia 99,5 FM

- Freedom Radio 99,5 Kano dake arewacin Najeriya

- Radio NigeriaINFO 95,1 FM Abuja

- Hausa Radio Net

- ZongoLink Radio

- Live-Sender (BBC, VOA, RFi, DW direkt)

- VOA (shirin safe, hantsi, rana da Wagen)

- Rediyo Faransa (RFi) shirin safe da yamma

- Zaku iya saukar da labaran RFi da VOA a wayoyinku domin sauraro a lokacin da kuke bukata ba tare da Internetverbindung ba.

Ku biyomu a shafinmu na Facebook domin fadin naku ra'ayoyin da shawarwari Spiel da wannan manhajja ta Radio Hausa Live App.

Saurari Hausa Radio ein tafin hannunku da wannan manhajja. Ma'abota sauraron BBC Hausa Radio Live ga dama ta samu. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi bewertung nata tauraro biyar wato fünf sterne cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da manhajjar fili domin sauran 'yanuwa su sameta.

BBC Hausa Radio

Idan akwai wadansu tashoshin gidajen rediyon da kuke da bukatar gani cikin wannan manhajja, ku rubutasu cikin tsokacinku na wannan manhajja. In shaa Allahu zamuyi kokarin samar da Update domin biyan bukatunku.

Ku Huta Lafiya.

-------------------------------------------------- -------------------

Dies ist eine brandneue Anwendung, mit der Sie Hausa Radio International bestmöglich erleben können.

Verwenden Sie diese Radio Hausa Live-App, um lokale und internationale Hausa-Radiosender zu hören - darunter BBC Hausa, Freedom Radio, iRiB Hausa, DW Hausa, Hausa Radio Net, Zongolink, Radio France Hausa, Wazobia FM, Dala FM Kano und mehr.

Anwendungsfunktionen:

- Einfache Benutzeroberfläche für einfache Navigation

- Hören Sie lokale und internationale Hausa-Radiosender auf Ihrem Mobilgerät.

- Hören Sie alltägliche Nachrichten auf Ihrem Gerät, solange Sie über eine Internetverbindung verfügen.

- Sie können die App mit Ihrer Familie und / oder Freunden

teilen. - Teilen Sie Ihre Gedanken zu dieser Radio-App auf der Facebook-Seite der Radio Hausa Live-App mit.

- Sie können die App herunterladen Nachrichten auf Ihrem Gerät.

Wenn Ihnen diese Radio Hausa Live App gefällt, vergessen Sie bitte nicht, sie im Store positiv zu bewerten und / oder zu bewerten. Dies wird das Ranking der App verbessern und daher werden andere Hausas, die nach Hausa Radio App suchen, es mit weniger oder keinen Problemen finden.

Wenn Sie andere Stationen in dieser App sehen möchten, nehmen Sie diese bitte in Ihre Bewertung dieser App auf. Wir werden unser Bestes tun, um sie hinzuzufügen, um Ihnen die beste Erfahrung zu bieten, die jemals für Hausa-Radiosender gemacht wurde.

Vielen Dank, dass Sie sich diese App angesehen haben!

App Information

VersionRatingAPP VoteSize
3.3 4.3744-
RequirementUpdatedInstallsDeveloper
4.1 and upDecember 6, 2019100,000+KareemTKB
High Speed Download