راديو الهوسا لايف 3.3

راديو الهوسا لايف 3.3 APK

Description of راديو الهوسا لايف 3.3 3.3:

Sabuwar manhajja dominaur sauraron tashoshin rediyo Hausa. Radio Hausa Live app manhajja ce domin kama tashoshin gidajen rediyo na Hausa.

Aciki zaku samu tashoshin Hausa Radio kamar haka:

- BBC Hausa (shirin safe، shirin hantsi، shirin rana، shirin yamma shirin ra'ayi riga kowa da irin tasa).

- جيدان ريديون دويتشه فيله (راديو DW). Shima DW Hausa zaku iya sauraron shirin safe، shirin rana da kuma shirin yamma.

- جدان ريديون دالا FM dake birnin Kanon Dabo.

- Gidan rediyon Wazobia 99.5 FM

- Freedom Radio 99.5 Kano dake arewacin Najeriya

- Radio NigeriaINFO 95.1 FM Abuja

- Hausa Radio Net

- ZongoLink Radio

- Live station (BBC، VOA، RFi، DW direct)

- VOA (shirin safe، hantsi، rana da جسارة)

- Rediyo Faransa (RFi) shirin safe da yamma

- Zaku iya saukar da labaran RFi da VOA a wayoyinku domin sauraro a lokacin da kuke bukata ba tare da internet connection ba.

Ku biyomu a shafinmu na Facebook domin fadin naku ra'ayoyin da shawarwari game da wannan manhajja ta Radio Hausa Live app.

Saurari Hausa Radio a tafin hannunku da wannan manhajja. Ma'abota sauraron BBC Hausa Radio Live ga dama ta samu. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating nata tauraro biyar wato five stars cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da manhajjar fili domin sauran 'yanuwa su sameta.

راديو بي بي سي

Idan akwai wadansu tashoshin gidajen rediyon da kuke da bukatar gani cikin wannan manhajja، to ku rubutasu cikin tsokacinku na wannan manhajja. in shaa Allahu zamuyi kokarin samar da update domin biyan bukatunku.

Ku huta lafiya.

-------------------------------------------------- -------------------

هذا هو تطبيق جديد لتقديم أفضل تجربة راديو الهوسا الدولية.

استخدم تطبيق Radio Hausa Live هذا للاستماع إلى محطات راديو Hausa المحلية والدولية - بما في ذلك bbc hausa و Freedom Radio و iRiB Hausa و DW Hausa و Hausa Radio Net و Zongolink و Radio France Hausa و Wazobia FM و Dala FM Kano والمزيد.

مميزات التطبيق:

- واجهة مستخدم بسيطة لسهولة التصفح

- الاستماع إلى محطات راديو الهوسا المحلية والدولية على جهازك المحمول.

- استمع إلى الأخبار اليومية على جهازك طالما كان لديك اتصال بالإنترنت

- يمكنك مشاركة التطبيق مع عائلتك و / أو أصدقائك

- شارك أفكارك حول تطبيق الراديو هذا على صفحة Facebook الخاصة بتطبيق Radio Hausa Live

- يمكنك تنزيل قصص إخبارية على جهازك.

إذا كنت تحب تطبيق Radio Hausa Live هذا ، فيرجى عدم نسيان منحه تقييمًا إيجابيًا و / أو مراجعة في المتجر. سيؤدي ذلك إلى تعزيز ترتيب التطبيق ، وبالتالي سيجده Hausas الذين يبحثون عن تطبيق راديو Hausa مع القليل من المتاعب أو بدون متاعب.

إذا كانت هناك محطات أخرى تريد رؤيتها في هذا التطبيق ، يرجى تضمينها في مراجعتك لهذا التطبيق. سنبذل قصارى جهدنا لإضافتها لنمنحك أفضل تجربة على الإطلاق لمحطات راديو الهوسا.

شكرا جزيلا للتحقق من هذا التطبيق!

App Information

VersionRatingAPP VoteSize
3.3 4.3744-
RequirementUpdatedInstallsDeveloper
4.1 and upDecember 6, 2019100,000+KareemTKB
High Speed Download